DANWAKEN GARGAJIYA(TRADITIONAL BEANS DUMPLING. See great recipes for Son of beans (Dan wake), Dan wake too! See great recipes for WFH special – mimic Taiwanese Dan Bing (rolled egg crepes) 🥚 too! A cikin Waƙar babban Ubangida sa, wato Sarkin Gobir na Isa, Amadu Bawa, Ibrahim Narambaɗa ya nuna cewa Sarauta dai gadon ta ake yi, bayan cika sauran sharruɗa, domin a cikin Bakandamiyar shi ya na cewa " Check out #northerndish statistics, images, videos on Instagram: latest posts and popular posts about #northerndish
You can cook DANWAKEN GARGAJIYA(TRADITIONAL BEANS DUMPLING using 4 ingredients and 5 steps. Here is how you achieve that.
Ingredients of DANWAKEN GARGAJIYA(TRADITIONAL BEANS DUMPLING
- You need of Hadadden garin Danwake.
- You need of Ruwa.
- Prepare of Yaji.
- It’s of Mangyada ko manja.
DANWAKEN GARGAJIYA(TRADITIONAL BEANS DUMPLING step by step
- Shi wannan garin dan waken a haka ake siyar dashi..Ready made ne,,babu abinda zaki saka a ciki,akwai komi a cikinsa,,idan kikayi danwake dashi akwai dadi sosai da santsi babu ke babu taunawa saboda santsinsa da dadi,,,nidai ban ta6a cin garin danwake me dadi kamarsa ba..
- Zaki bude garin dan waken ki zubashi a cikin bowl saiki kwa6ashi da ruwa,idan kika kwa6a saiki dora ruwan zafi a tukunya idan ya tafasa saiki dinga debo wannan kwa6in dan waken kina sakawa a cikin ruwa,,saiki barshi ya dahu kamar minti 10 saiki kwashe..
- .
- Serve with Vegetable oil or Palm oil.
- Gaskiya ada inayin dan waken fulawa amma tun ranar da naci wannan hadin garin naji dadinsa ban kuma yin dan waken fulawa ba..Ni bana ma hadashi da vegetables da qwai saboda kada dadin yayi yawa..ga me buqatar garin zai iya tuntu6ar wannan number 08032878815..